Amadadin Majalisar Shura ta Attaba’u na mika sakon Ta’aziyya ga daukacin al’umar Musulmi musamman Tijjanawa da iyalai da yan uwa…
Browsing: Labarai
Amadadin Prof. Hafsat Abdullahi Umar Ganduje (Gwaggo) da dukkanin matan Jam’iyyar APCn Kano Hajiya Fatima Dala na mika sakon ta’aziyya…
Innalillahi wainna ilaihir rajiuunn, hakika Rashin Maulanmu Shehu Dahiru Usman Bauchi wani Babban Rashi ne da ya haifar da gibi…
Innalillahi wainna ilaihir rajiuunn, Fitacccen malamin addinin Islama a Najeriya, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya rasu a cikin daren da…
Majalisar Dattawan kasar nan ta nemi a dawo da hukuncin kisa ga duk wanda aka samu da laifin garkuwa da…
Ƴaƴan hamɓararren shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum, sun buƙaci ƙasashen duniya da su taimaka don ganin cewa an saki mahaifi…
Wani hoton da Rundunar Sojojin Thailand ta fitar ya nuna yadda ambaliyar ruwa ta mamaye yankin Hat Yai, lardin Songkhla,…
Jami’an soja a Guinea-Bissau sun sanar da cewa sun karɓi cikakken iko a ƙasar, inda suka dakatar da tsarin zaɓe…
Boko Haram ta fille kan mata biyu a Borno kan zargin shirka Rahotanni daga yankin Dutsen Mandara na ƙaramar hukumar…
Sama Da Shekaru 45 Dharmendra Ya Musuluntà Ta Dalilin Auren Abokiyar Aikinsa, Hema Malini An haifi Dharmendra a cikin iyalin…
Gwamna Bago Ya Gano Masu Taimakawa ‘Yan Bindiga wajen Kaiwa Makarantu Farmaki. Gwamnan jihar Neja Muhammad Umaru Bago, ya kai…
Umarnin na shugaban ƙasa ya fito ne daga zama na musamman da ya gudanar da yammacin lahdin nan a…
“Ya ku Al’umar Najeriya !!! Kamar yadda kuka sani, na dage halartar taron G20 a Afrika ta Kudu domin in…
El-Rufai Kaŕya Yake Miñ Da Ya Ce Na Biya Naira Biliyan Daya Ģa ‘Ýan Bìndiga, Ni Ban Ma Taba Yin…
Saboda ƴan matana na saci indomie amma ba wacce ta taɓa kawo min ziyara a gidan yari – Matashi Usama…
SSS ta gurfanar da wanda ake zargi da shirya harin gidan yarin Kuje da na banki a Edo Hukumar…
Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN), ta ce aƙalla mutum 227 da suka haɗa da ɗalibai da malamai ƴanbindiga suka sace…
DA DUMI-DUMI: Sansanin ƴan gudun hijira 40 sun ƙone bayan tashin gobara a matsugunin ƴan gudun hijira na Mafa da…
Ƙaramar Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Dr. Mariya Mahmoud Bunkure ta gwangawaje abokan aikinta na Asibitin Koyarwa na Malam Aminu…
Sarkin Musulmi Ya NemI A Shigar Da Sarakuna Cikin Tsarin Albashi N70,000 Sarkin Musulmi, Mai Martaba Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar…

