
Amadadin Prof. Hafsat Abdullahi Umar Ganduje (Gwaggo) da dukkanin matan Jam’iyyar APCn Kano Hajiya Fatima Dala na mika sakon ta’aziyya ga iyalan marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi da dukkanin Musulmin Duniya, muna addu’ar Allah ya gafarta wa Malam, Ubangiji ya jadadda Rahamarsa a gare shi.

