
Ƴaƴan hamɓararren shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum, sun buƙaci ƙasashen duniya da su taimaka don ganin cewa an saki mahaifi da kuma mahaifiyarsu, waɗanda ke tsare tun bayan kifar da shi daga karagar mulki a ranar 26 ga watan Yulin 2023.
Ƙarin bayani: https://rfi.my/CDWA

