
Amadadin Majalisar Shura ta Attaba’u na mika sakon Ta’aziyya ga daukacin al’umar Musulmi musamman Tijjanawa da iyalai da yan uwa bisa rasuwar Maulanmu Shehu Dahiru Usman Bauchi wanda Allah ya karbi rayuwarsa a yau.
Muna afdua’ar Allah ya jikansa ya gafarta masa yasa aljanna makoma a gareshi

