Browsing: HAUSA
A zantawar wani mazaunin garin da Freedom Radio, ya bayyana cewar ‘yan bindigar sun yi garkuwa da mata guda 10…
Boko Haram ta fille kan mata biyu a Borno kan zargin shirka Rahotanni daga yankin Dutsen Mandara na ƙaramar hukumar…
Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya Atiku Abubakar Ya Shiga Jam’iyyar ADC a Mazabarsa dake Jada Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, kuma shugaban…
Amurka za ta bai wa Najeriya tallafin kayan tsaro da na leken asiri. Fadar shugaban Najeriya ta ce Amurka ta…
Shugaba Tinubu Ya Bayar Da Umarnin Ɗaukar Ƴansanda 30,000 Shugaban Najeriya ya bayar da umarnin a dauki yan Sanda…
Sama Da Shekaru 45 Dharmendra Ya Musuluntà Ta Dalilin Auren Abokiyar Aikinsa, Hema Malini An haifi Dharmendra a cikin iyalin…
Gwamna Bago Ya Gano Masu Taimakawa ‘Yan Bindiga wajen Kaiwa Makarantu Farmaki. Gwamnan jihar Neja Muhammad Umaru Bago, ya kai…
WATA SABUWA: An kewaye dazukan da Yan bindiga su sace Yan matan Jihar Kebbi. Inji Babban Hafsan sojin kasa. …
Umarnin na shugaban ƙasa ya fito ne daga zama na musamman da ya gudanar da yammacin lahdin nan a…
“Ya ku Al’umar Najeriya !!! Kamar yadda kuka sani, na dage halartar taron G20 a Afrika ta Kudu domin in…
El-Rufai Kaŕya Yake Miñ Da Ya Ce Na Biya Naira Biliyan Daya Ģa ‘Ýan Bìndiga, Ni Ban Ma Taba Yin…
Niger: Dalibai 50 Sun Tsere Daga Hannun Masu Garkuwa – CAN Ta Bayar da Sabbin Bayanai Kungiyar CAN reshen Jihar…
Gwamnatina Za Ta Kara Kaimi Wajen Mùŕkushè ‘Yan Ta’aďdà Domin Dawo Da Zaman Lafiya A Arewa, Cewar Shugaba Tinubu Shugaban…
Abin Mamaki Da Takaici Ne A Ce Wai Yau Ni Nake Rigimar Neman Haķkina A Jam’iyyar PDP, Inji Sule Lamido
Gwamnatin Tarayya zata karbi Asibitin Kansa da Gwamnatin Ganduje ta gina domin Mayar dashi karkashin kulawar AKTH Dan Majalisar Tarayya…
Karamin Ministan Gidaje da Ci Gaban Birane, Abdullahi Yusuf Ata ya mayar da martani ga gargadin da jam’iyyar su ta…
Saboda ƴan matana na saci indomie amma ba wacce ta taɓa kawo min ziyara a gidan yari – Matashi Usama…
SSS ta gurfanar da wanda ake zargi da shirya harin gidan yarin Kuje da na banki a Edo Hukumar…
Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN), ta ce aƙalla mutum 227 da suka haɗa da ɗalibai da malamai ƴanbindiga suka sace…

