
Halacci Gadon Bacci,
Duk Cikyakkyan dan Halak baya mantawa da Halacci Arayuwa, Komai Girman Muqamin da ya taka da Tarin Dukiyar da ya tara.
Iyaye na abin Alfahari na Wallahi ko kujerar Shugaban Qasar Nigeria na hau bazan taba mantawa da Halaccin dakukayi min ba Aduniya, Tabbas Haqiqa Tarihin Rayuwar Fatima Abdullahi Dala bazai taba cika ba sai an sanya Sunan Gwaggo da Baba Ganduje da Kwamanda Murtala Sulan Garo aciki, Mu ‘yan Halak ne munsan Muhimmancin Halacci da Alqawari da Amana Zuciyar mu bata iya mantawa da duk wanda yayi mata Halacci, insha Allahu zamuci gaba da Riqe Alqawari da Amana, Haquri da Juriya daman ita Gwagwarmaya bata Rago ba ce Jarimin gaske mai Cikyakkiyan Haquri Shine mai Babbar Riba Akoda yaushe Allah Muna Roqon ka Ubangiji ka Qara Mana Haquri da Juriya, Allah Muna Roqon ka Ubangiji kada kabamu ikon bijirewa duk Mutumin da yayi Mana Halacci Aduniya, Allah Ubangiji kada ka yarda Muci Amanar duk wanda ya yarda damu yabamu Amana Arayuwa Allah kabamu ikon riqe masa Amana duk tsananin Wuya da Rintsin Rayuwa Ameen Saboda Martabar Manzon Allah (S.A.W)
Iyayammu Nagari Masu Albarka Duk wanda yace Murabu daku Wallahi sai dai Shi Murabu dashi ko wanene Aduniyar Siyasa Muna tare daku daram babu gudu babu jadabaya koda Milki ko babu mulki muna tare daku kuna da Daraja da Martaba da Girma da Mutunci Agurummu insha Allahu wannan bazai taba zanjawa ba Mutuqar muna Numfashi Adoran Qasa.
#i Stand With Baba Ganduje Khadimul Islama.

