Ziyarar Shugaba Tinubu zuwa Brazil wata Babbar dabarar bunƙasa tattalin arzikin Najeriya ce – Fadar Shugaban Ƙasa Shugaban Ƙasa Bola…
Browsing: Labarai
SHEIKH JIYALI AL MUNSHID NA TAYA AL’UMAR MUSLMIN DUNIYA MURNAR ZAGAYOWAR WATAN DA AKA HAIFI ANNABI MUHAMMADU SAW
Karamar Ministar Babban Birnin Tarayya, Dr. Mariya Mahmoud Bunkure, ta taya al’ummar Musulmi murnar zagayowar watan Maulidin Annabi Muhammad SAW.
KWAMISHINAR ZARTRWA TA FCCPC HAJIYA UMMUSALAMA ISHAQ RABIU TA TAYA AL’UMAR MUSLMIN DUNIYA MURNAR SHIGOWAR WATAN DA AKA HAIFI ANNABI…
GWAMNATIN KANO TA GARGADI MASU SATAR KAYAN GWAMNATI DA SUNAN GANIMA. Gwamnatin tace bazata saurarawa duk Wanda aka samu da…
By Ikramatu Sulaiman Alhaji Aminu Ado Bayero yace kungiyar tana da matukar muhimmaci bisa la’akari da yadda take kokarin wayar…
Yadda kungiyar Gyara Kayanka da ke Kofar Dan Agundi ta kaddamar da kwamatin sintiri domin kakkaɓe masu sha da sayar…
Kungiyar tuntuba ta arewacin Najeriya ACF ta ce an kusa kai yankin bango a bangaren tsaro. Kungiyar ta bayyana wannan…
Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ta bayyana cewa yau Litinin, 25 ga Agusta 2025, ita…
By Aminu Dahiru The immediate past national chairman of the All Progressives Congress (APC) and former governor of Kano state,…
MAKAMAN RANO DR. YAHAYA ISA BUNKURE SEND A MASSAGE TO TURAKIN RANO HON. KABIRU ALHASSAN RURUM Maigirma Turakin Rano. I…
Aliko Dangote ya cigaba da zama Attajiri mafi arziki a nahiyar Afrika Aliko Dangote ya cigaba da zama Attajiri mafi…
Tinubu da ayyukan cigaban Kasa a jihohin Arewa. Daga Shehu Mustapha Chaji A yayin da muke tunkarar zaben shekarar 2027…
Na yi baƙin cikin ganin yadda jihar Kano da Sokoto zasu inganta rayuwar al’ummar jihar Lagos–Salihu Tanko Yakasai Na…
Ganduje ya ziyarci Kano dan duba aikin masallatai da makarantu na Islamiyya da Gidauniyarsa ta Gina Tsohon shugaban jam’iyyar APC…
Muna da kwarin gwaiwar doke Enyimba a wasanmu na farko a NPFL-Ladan Boss Babban mai horar da Ƙungiyar Kwallon Ƙafa…
WASU DALIBAN JAMI’AR NORTHWEST “YAN KARAMAR HUKUMAR BIRNIN KANO SUNA GAB DA RASA KARATUNSU SABODA RASHIN CIKA MUSU ALKAWARIN DA…

