Alhaji Aminu Ado Bayero
Yana farin cikin gayyatar Al’ummar musulmi zuwa taron mauludin Annabi Muhammad (saw) a fadarsa ta gidan Nasarawa Palace Kano
Wanda Sheikh Malam Tijjani Adamu Sabon Sara, Zai gabatar
RANAR – Alhamis 4/9/2025 wacce tayi dai-dai da 11 ga Watan Rabi’ul Auwal
LOKACI – Karfe 8:00 na dare zuwa abinda ya sauwaka
WURI – Fadar mai martaba sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP dake gidan Nasarawa Palace Kano
ALHAZA YAKASAI
Domin neman Karin bayani ko saka muku talla sai a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 08027234462 ko a abknaisa100@yahoo.com


