
yace shi fa yanzu yayi girma, kuma yayi fiffiken da shekarun sa babu Wani Wanda zai yanke masa matsayin kansa face shi da kansa, shin Yan kwankwasiyya me kuka fahimta da wannan kalaman nasa?
Kuma yace shi masoyin Shugaba Tinubu ne ya kaubarsa sosai har yanzu har gobe.

