
SHUGABAN CIBIYAR DAN FODIO YA HALARCHI TARON DA ,Shugaban Jami’ar, Isahka Rabi’u University Dake Jihar Kano NIgeria prof.Yalgabatar Tare da Cibiyar Nazarin Harsunan Nigeria Sun Gudanar da Taron Daukacin Al’ummumar Dake da Kungiyoyin Cibiyar Magungunan Gargajiya Irinsu Prof.Maryama Yola da Sauransu Domin Samar da Sahihan Hanyoyin Dabarun Tsabtace Cibiyoyin Akan Nazarin Harsunan Magungunan Hausa Tare da Samar Da fasaha , Cibiyar ta Shirya Taronne Domin Tattaunawa Akan Magungunan Gargajiya. An Gudanar da Taron a Babban Dakin Taro Na Cibiyar Binciken Nazarin Harsunan Nigeria da fashohin Al’ummumi Dake Jami’ar Ado Bayaro University Dake Jihar Kano NIgeria. Taron Yasamu Halartar Manyan Mutane Daga Sassan daban daban a Fadin Jihohin NIgeria Suma da Suke Jawabinsu a Wurin Taron Shuwagabannini Gudanarwar Sunyi Jawabai Daban Daban a Sa’ilin da Ake Gudanar da Taron.

