
An naimi Khalifa Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya Yayiwa Duk Wanda ya Ɓatamasa Abaya Afwa Shima Wanda Yaɓawa Yayimasa Afwa.
Mataimakin Shugaban Majalisar Shura ta Darikar Tijjaniyya Sayyadi Bashir Sheikh Tijjani Usman Zangon Bare bari ne ya bayyana haka a wajen Ta’aziyya da Majalisar ta kai Bauchi bisa komawar Shehu Dahiru Usman Bauchi ga rahamar Ubangiji.
Sayyadi ya ƙara dacewa ina baka shawara duk abin da yazo gabanka katuna da rayiwar sheshi yanda ya zauna da Almajirai, yen uwa, da masoya, kuma kaja layi kayiwa duk wanda yayimaka laifi Afwa domin yanzu kazo wani irin wajen da ba’a anan kake jiya ba.
A ƙarshe Sayyadi Bashir yayi Addu’a Allah yasakawa Shehi da mafificin Alkhairi ya ƙaramasa karamar lahira, ya yassarewa Khadimul Faida Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi ayyukan da ya dora masa.
✍️mai Rahoto Amb Hafizu Aminu Daiba
Shura TV

