Daga Fatima Abdullahi Dala

“Muna kira ga matan APC’n Kano da Najeriya duk wanda ba ta da katin zabe ta je INEC mafi kusa don karbar katin zabenta, domin tinkarar zaben 2027, da kuri’ar mu ne zamu zabi nagartattun shugabanni masu kishin kasa da al’umma”
Hajiya Fatima Abdullahi Dala.
Shugabar matan jam’iyyar Apc’n jihar kano.

