
Mai Girma Shugaban Jamiyyar APC Na Jahar Kano Alh. Abdullahi Abbas Dan Sarki Jikan Sarki Ya Karbi Bakuncin Mai Girma Shugaban Hukumar Aikin Hajji Ta Kasa (NAHCON) Shekh Abdullahi Sale Fakistan a Ofishinsa Dake Bayan Dogon Banki Anan Kano
Dan Tattauna Muhimman Batutuwa Dasuka Shafi Cigaban Al’umma Dakuma Nasarar Jamiyyar APC a Jahar Kano Da Nigeria.

