
Sarkin Kano ya jajantawa wadanda suka gamu da wannan iftila’in na gobara tareda basu hakuri.
Yace baza’a biyasu asarar da sukayi ba amma ya basu gudunmawar ne domin rage wani bangare na radadin abunda ya faru a garesu.
Ya horesu dasu cigaba da kamanta gaskiya da amana a harkokin kasuwancin nasu.

