
Shugabar Matan Jam’iyar APC ta jihar Kano Hajiya Fatima Abdullahi Dala tace Tabbas Duk Wanda yake zagin iyayan wasu to yana nunawa Duniya shi ba dan Gidan Tarbiyya ba ne,
Mara ilimi mara tarbiya dan jagaliyar siyasa Wanda baisan Darajar iyayan sa ba shine yake Zagin iyayan wasu,
Duk wanda baya Ganin Mutuncin iyayan sa bazai taba ganin mutuncin iyayan wasu ba,
Ko Mutum yana so ko baya so Baba Ganduje ne Jagoran Jam iyyar APC’N Jihar Kano ko ka yarda koka Canza Jam iyya Duk Daya ne,
A Gidan Gandujiyya Halacci muke Jadadda Biyayya irin ta Maha,
Duk abinda Baba Ganduje yace asiyasa Samiina waadana Wallahi.

