
Muna Gayyatar Al’umar Musulmi Musamman Muhammadawa taron Hallarar Sallah a Gidan Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR JP CNOL, dake Gidan Sarki na Nassarawa Ranar Lahadi 22/03/2026 da Karfe 3 na yamma.
Wannan Sanarwa ta fito ne daga Mukaddam Baffa Babba Dan Agundi Shugaban Hukumar NPC.

