
Tabbas Haqiqa Babu Wata Nasara da take Tabbata ba tare da hadin kai ba, mutuqar muna kishin Jam iyya kuma Muna san Samun Nasarar Jam iyyar APC’N 2027 to Dole ne sai mun hada kai munyi Biyayya aQarqashin Jagoranci Baba Ganduje Khadimul Islama Jagoran Jam iyyar APC’N Jihar Kano, Apc One family Gandujiyya Halacci.

