
Babu Zagi Ko Cin Mutumchi Tsakanimu Daku. Kowa Ra’ayinsa Yake Yi Kuma Yake Karewa. Ni Yahya Gwangwazo Nawa Ra’ayin Da Kuma Matsayata Shine. Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero. CFR, JP, CNOL. ALLAH Ya Mayar Dashi Gidan Dabo Na Kusa Dan Annabin Rahama.

