Kotun kolin kasar nan dake Abuja ta saurari daukaka kara da alh aminu babba dan agundi yayi ta kuma dage cigaban shariar zuwa ranar 19 ga watan 4 na shekarar 2027 mai zuwa.