
Kansilan Wara da Birnin Yauri Sun Rasu a wani Hatsarin Mota a hanyar zuwa Abuja
al’ummar Ngaski Local Government dake Jihar Kebbi sunyi Banban rashi na Haj. Hadiza sabo kasilan wara ward da Sahabi alheri kansilan birnin Yauri sanadiyar hatsarin mota kan haryarsu na zuwa Abuja ubangiji Allah Yajikansu da rahama Yasa sun is huta.

