
Maigirma Adon Garin Kasar Hausa, SSAP-CL, Hon M. Nasir Ja’oji ya bada gudumawar naira miliyan daya da dubu dari takwas (1,800,000) a gyara transformer ta bayan gidan Baballe Ila biyo bayan lalacewa da tayi na kusan wata uku.
Wannan kudi yazo ta hannun wakilan Hon M. Nasir Ja’oji karkashin Jagorancin Honorable Bubari Ibrahim Hashim (Ogan Boye).
Domin neman Karin bayani ko saka muku talla sai a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 08027324462 ko a abknaisa100@yahoo.com

