
Mataimakin Sakataren Jam’iyar APC a jihar Kano Hon. Bashir Mai Sango shine ya bayyana hakan a wanne taro da aka gudanar a Kano.
Mai Sango yace Baffa Babba Dan Agundi bashi da abokin karawa indai a bangaren taimakawa “Yan Jam’iyar APC NE ba Wai a Kano a fadin Arewa da kasa baki Daya.
Sakataren Jam’iyar APC yace wannan ce tasa Jam’iyar APC ta Kasa da jihar Kano ta dauki Babban Daraktan a Hukumar NPC da muhimmacin gaske tareda Yana masa bisa yadda yake kula da “yan Jam’iyar APC.
Ya bukaceshi da ya cigaba da wannan kokari nasa domin Kaiwa ga nasarar Jam’iyar a jihar Kano da kasa baki Daya.

