
Yadda ICPC ta bankado Wasu Kudi naira Biliyan 1.17 da aka biya a watan Nuwamba na Shekara Ta 2023 don kwangilar bogi da ake zargin Kwamishinan Raya Karkara da birane Abdulkadir Abdulsalam,
Rahotanni Sun Bayyana cewa Da Kansa ya amsa cewa shi ya rattaba hannu kan wannan Makudan Kuɗaɗe da ake zargin an fitar dasu Batare da Ka’ida ba
An biya kuɗin ta hannun Kamfanin Musayar Kuɗaɗe wato Bureau de Change — daga asusun gwamnatin Kano aka cire, aka maida dala har $1 miliyan aka mikawa shugaban Fadar Gwamna, Abdullahi Rogo, a Abuja.
Hukumar ta ICPC ta kwato ₦1.1 biliyan, amma wannan kawai ɓangare ne daga Kudin Naira biliyan 6.5 ake bincike a kai.
Domin neman Karin bayani ko saka muku talla sai a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 08027324462 ko abknaisa100@yahoo.com

