
Shugaban APC Na Kano, Abdullahi Abbas, Yagana Da Hon. Dasuki baba bashir Shugaban Kungiyar kwankwasiyya 500 masters Na Karamar Hukumar Gwale
A Yammacin Yau Litinin Mai Girma Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas Dan Sarki Jikan Sarki, Ya Gana da Wasu Daga Cikin Shugabannin kungiyar
kwankwasiyya 500 masters wadanda suka fice daga jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya suka Dawo APC.

