
Farin Balarebe mai Wankakkiyar Zuciya dan Gidan Baba Ganduje Khadimul Islama, Muna Addu’ar Allah Ubangiji ya Dauwamar da Rayuwar ka acikin Sutura da Rufin Asiri Duniya da Lahira Ameen Saboda Martabar Manzon Allah (S.A.W)
Har Abada Zuciyar mu bazata taba iya Mantawa da Karamcin ka agare Mu ba.

