Fadar Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ta aikewa da Rundunar “Yan Sandan jihar fara Shirye Shiryen bikin Hawan Sallah Karama idan an Kammala Azumin Ramadan na wannan Shekara 2026/1447AH
DA DUMI-DUMI | Fadar mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado-Bayero CFR, CNOL, JP ta sanarwa rundunar ƴan jihar Kano cewa ta fara shirye-shiryen gudanar da bukukuwan Hawan Sallah ƙarama da zarar an kammala Azumin watan Ramadana.