
- Hajiya ummusalama Ishaq Rabiu ta godewa Shugaba Tinubu bisa wannan dama da ya bata ta kuma bada tabbacin yin aiki tukuru domin samun nasarorin Gwamnatin Shugaba Bola Ahmad Tinubu a kowanne mataki.
Idan kuna da bukatar a saka muku tallah ko kuma bamu shawara sai a tura mana da sako ta wannan Lambar 09099222211


