Daga Rufai Muhd Tofa

Engr Abba Umar Ganduje Zai yi Gagarumin Empowerment a Kananan Hukumomin Dawakin Tofa Rimingado da Tofa da Kuma Jihar Kano Baki Daya..
Sanarwar Tace A Cikin wannan Mako Mai Girma Babban Direktan Fasaha Engr. Umar Abdullahi Umar Ganduje zai Sanya Matasa Cikin Farin ciki da Gagarumin Empowerment Mai Taken Arzikina Yazo wanda zai Girgiza Jihar Kano Baki Daya.
Taron zai Gudana a Tsakiyar wannan Mako ko karshensa wanda nan Gaba Kadan Insha Allah Zamu Sanar da Rana, Wuri da Kuma Lokaci Bayan Shirye shirye sun Kammala..
Engr Ganduje, Zai Sanya Matasa Cikin Farin ciki Dumu-dumu Masu Yawa wanda A Tarihin Jihar Kano Ba’a Taba samun Irin sa ba a Matsayinsa na Mai Appointment wanda zamu Sanar da Kayayyakin da zai Raba a Sanarwa ta Gaba.
Engr Ganduje Yace Koda Mulki ko Babu Sai Munyi Empowerment.
Domin neman Karin bayani ko saka a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 08027324462 ko abknaisa100@yahoo.com

