
Daren jiya HE Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ya amshi bakuncin shugaban Ma’aikatan fadar Ofishin jam’iyar APC na kasa Hon Engr Mustapha (maigidan ruwa), tsohon wakilin Dkd/Wrw wanda yasamu rakiyar Maigirma mataimakin Sakataren Jam’iyar APC na Jihar Kano Hon Bashir Maisango.
Domin neman Karin bayani ko saka muku talla sai a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 08027234462 ko abknaisa100@yahoo.com

