
Dole Al’ummar Nigeria mu godewa Allah da samuwar Aliko Ɗangote
A irin wannan lokacin na watan December, a Nigeria ana fuskantar hauhawar farashin man fetur, wahalar samun man fetur da mummunan layi a gidajen mai
Bazan manta ba, a shekarun baya har gidan mai muke kwana
Amma yanzu Alhamdulillah sanadiyyar samuwar “Ɗangote Refinery” Insha Allahu bazamu sake shiga wannan tsananin ba.

