
Kotun Tarayya a Abuja ta ci gaba da shari’ar ta’addanci da ake yi wa Nnamdi Kanu ba tare da shi ba, bayan Mai Shari’a Omotosho ya bayyana halayensa a kotu a matsayin marasa ladabi.
Kotu ta yi watsi da sabbin buƙatunsa uku, sannan ta cigaba da karanta hukunci.
Cikakken Labarin yana Comment👇

