Majalisa ta amince shugaban ƙasa Tinubu ya ciyo bashin manyan kuɗaɗe Majalisar Wakilai ta amince da buƙatar Shugaba…
Browsing: HAUSA
#I STAND WITH GIDAN HALACCI DA KARAMCI, GIDAN MUTUNTAKA DA MUTUNCI, GIDAN NAGARTA GIDAN JARIMTA, GIDAN NAGARTA DA INGANCI, GIDAN…
A tarihin jam’iyar APC jahar Kano ba’a taba samun women leader da take da mu’amila da shiga harkokin al’umma irin…
Iyalan Alh. Muhammad Kabiru Ibrahim Tsohon Kwamishinan ‘yan sanda Mairitaya Na farincikin gayyatar ‘yan uwa da abokan arzuki zuwa daurin…
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya yi barazanar kai ƙara kotu bayan kasa samun damar sayen fam ɗin…
Daga: Ahmad Muhammad Sani Gwarzo, Anipr: Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada kudurinta na baiwa bangaren ilimi fifiko na musamman,…
By. Ahmad Muhammad Sani Gwarzo Anipr:. Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Hukumar Kula da Makarantu Masu Zaman Kanta ta Kasa reshen…
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta tarwatsa wani taron da ake zargin ya shafi auren jinsi a wani dakin taro da ke…
Adamu Unguwar Gini Ya faɗi hakan ne yayin da ake cece-kuce kan zargin badakalar kudade a Ofishin Abdullahi Rogo Hon.…
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da cafke wasu mutane biyu da ake zargin suna da alaka da ’yan…
Daya daga cikin abinda yasa kake da tarin nagartattun masoya magoya baya Aduniyar Siyasa shine, 1- Kasan Darajar Masoyan…
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da cewa gobara ta lalata rumfuna 529 daga cikin rumfuna na wucin…
Dakarun Nijeriya sun hallaka manyan kwamandojin ISWAP 5 da mayaƙan su 45 a Borno da Yobe Manyan kwamandojin kungiyar yan…
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da sabon kudirin doka da ke tanadar da hukuncin ɗaurin rai da rai ga duk…
Mai Girma MD Engr. Rabi’u Sulaiman Bichi, Na Hukumar Raya Kogunan Hadeja Da Jama’are Ya Jagoranci Ƙarin Karbar Daruruwan ‘Yan…
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi addu’ar Allah Ya yi maganin duk wasu, waɗanda ya kira da munafukai,…
Nayi Senator Barau Babban Kamu Mayan Kifaye Daga Kano Central . Ajira Kadan Domin Ganin Wannan Manyan Kifayen Suwaye. Zamu…
Yahya Gwangwazo, Mataimaki Na Musamman Ga Senator Barau Jibrin. Ban San Adadin Qungiyoyi Da Kuma Mutane Daban Daban Daga Sassan…
Jam’iyyar NNPP a jihar Kaduna ta karyata rahoton da ake yadawa cewa an tsige Shugaban jam’iyyar na jihar, Alhaji Mohammed…

