Close Menu
ABKNEWS 24
  • Home
  • Business
  • Entertainment
  • Features
  • News
  • Politics
  • Security
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Climate
    • Tech
    • Write Up
    • Video
  • HAUSA
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Labarai
    • Lafiya
    • Nishadi
    • Siyasa
    • Tsaro
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) Instagram
ABKNEWS 24ABKNEWS 24
Subscribe
  • Home
  • Business

    KNSG Collaborates with Zirconex for Establishment of Standard Mining Laboratory

    August 28, 2025

    SOLLONG – A NEW PHONE YOU WILL BUY WILL GET YOUR MONEY BACK AND CONTINUE TO EARN MONEY IN IT FOR A YEAR

    August 26, 2025

    SOLLONG – SABUWAR WAYAR HANNU DA ZAKA SAYA TA MAYAR MAKA DA KUDIN KA KUMA KA CIGABA DA SAMUN KUDI A CIKINTA HAR TSAWON SHEKARA DAYA

    August 26, 2025

    USSD Deductions Under Fire: Why Failed Transactions Still Attract ₦6.98 Charges

    August 21, 2025

    QNET Warns Fraudsters, Backs Ogun Gov’t Over Crackdown

    October 12, 2024
  • Entertainment

    From novels to blockbusters: Nollywood’s next frontier

    October 14, 2024

    Prioritise having kids over marriage for career success – Laide Bakare advices ladies

    October 10, 2024

    Qausain TV appoints Adam A. Zango as Director-General

    October 8, 2024

    Patrick Doyle Criticises Davido’s Attire During Visit To Olu Of Warri

    October 7, 2024

    British fencer Akinyosoye switches allegiance to Nigeria

    October 7, 2024
  • Features

    Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Dr. Umar Farouk Umar ya nada Sheikh Abdulkadir Jiyali a Matsayin Sarkin Takutahar Kasar Hausa.

    July 23, 2026

    KEYAMO, MUSAWA CONFIRMED AS SPEAKERS AT 9TH NATIONAL TOURISM TRANSPORTATION SUMMIT & EXPO 2026: By Ado Salisu 

    July 23, 2026

    NSSF President Joseph elected ISF Africa continental president.

    July 23, 2026

    Defamation Against DSP Barau, Institutional: By Abba Anwar

    July 23, 2026

    CHANGE OF NAME: I formally known and called as ABDUL SHEHU YUSUF, now wish to be called and addressed as ABDUL SHEHU YUSIF. Former documents remain valid. General public to take note.

    July 23, 2026
  • News

    KEYAMO, MUSAWA CONFIRMED AS SPEAKERS AT 9TH NATIONAL TOURISM TRANSPORTATION SUMMIT & EXPO 2026: By Ado Salisu 

    July 23, 2026

    CHANGE OF NAME: I formally known and called as ABDUL SHEHU YUSUF, now wish to be called and addressed as ABDUL SHEHU YUSIF. Former documents remain valid. General public to take note.

    July 23, 2026

    Showcase What You Will Do Not Baseless Opposition…Tinubu Projects In The North Are Traceable, Kwankwaso.

    July 22, 2026

    Allegations of Political Interference Trail Investigation into Death of Kano Man.

    July 21, 2026

    Controversy Deepens as Senator Barau Mounts Intense Pressure on Police Following the Death of an Alleged Notorious Killer.

    July 21, 2026
  • Politics

    2027: Jamilu’s Victory, the pathway to progress of Gombe citizens

    July 15, 2026

    ADC Shahuci Ward Reaffirms Expulsion of Hajiya Naja’atu Muhammad, Rejects Claims on Kano Party Structure.

    July 12, 2026

    Tinubu’s Picking Of Shettima: Final Onslaught On The North..The Region Has Been Gotten, Musa Illiyasu Kwankwaso.

    July 11, 2026

    Niger Delta group backs President Tinubu for 2027.

    July 9, 2026

    Da Dumi Dumi: Babbar Kotun Tarayya Ta Tabbatar da Jagorancin Mark a ADC, Ta Kuma ci Tarar Abejide.

    July 2, 2026
  • Security

    THE SAFE RESCUE OF THE ABDUCTED SCHOOL CHILDREN AND THEIR TEACHERS IN OYO STATE IS A VICTORY FOR NIGERIA. WE MUST NEVER SURRENDER OUR NATION TO TERROR – DAYO ISRAEL .

    July 11, 2026

    Police not responsible for delay in establishment of state police — IGP.

    June 24, 2026

    Military rescues ex-defence spokesperson Rabe’s wife from bandits.

    June 15, 2026

    NSCDC Kano Command Dismisses Five (5) Volunteer Personnel for Unethical Conduct and Indiscipline.

    June 2, 2026

    CP Balarabe Sule rtd, expressed his happiness over the way stakeholders in Kano have come together to bring about lasting peace in the State.

    May 17, 2026
  • Sports

    NSSF President Joseph elected ISF Africa continental president.

    July 23, 2026

    Aghazu confident as Team Nigeria heads to Glasgow with medal-hungry athletics squad.

    July 23, 2026

    Oyo FA, Pillar of Sports in Partnership to Organize a Capacity Building Seminar for Football Coaches

    July 23, 2026

    Inter- Union Soccer Tourney: Pro-Chancellor tasks Northwest University athletes on NUGA Games: By Ado Salisu 

    July 21, 2026

    Team Nigeria Embarks on Final Journey from Aberdeen to Glasgow for 2026 Commonwealth Games: By Ado Salisu

    July 20, 2026
  • More
    1. Agriculture
    2. Climate
    3. Tech
    4. Write Up
    5. Video
    6. View All

    HJRBDA, Bichi and 3rd Anniversary of Tinubu’s Renewed Hope Agenda on Food Security.

    June 12, 2026

    Kano Govt Intervenes After ‘The Historica Nigeria’ Exposes Alleged Tree Felling at ARTV.

    June 7, 2026

    Agriculture: Nigeria, Vietnam Sign Strategic Pact to Boost Cashew Trade, Technology Exchange

    November 8, 2025

    Gwamnati ta fara shirin tabbatar da ƙananan manoma sun amfana da sabbin taraktocin Belarus.

    October 29, 2025

    NiMet Predicts Three-day Thunderstorm, Downpour Nationwide

    October 14, 2024

    The Sad Story Of Flooding In Niger State

    October 9, 2024

    Flood: Yobe Govt approves over N1.4bn for 25, 500 victims

    October 8, 2024

    Climate Change: Fishers Raise Alarm Over Insecurity On Seafood

    October 3, 2024

    SOLLONG – GET A SOLLONG BLOCKCHAIN DEVICE PHONE TODAY AND EARN IN USDT FOR ONE YEAR.

    August 28, 2025

    Partnership with JICA has put Nigeria’s startup ecosystem in global map -DG NITDA

    October 14, 2024

    EVENTS FOR THE WEEK 14TH TO 20TH OCTOBER, 2024. – Centre for Information Technology and Development

    October 14, 2024

    INVITATION TO APPLY: Sustainable Enterprise Challenge Project in Kano State Phase 2 – Centre for Information Technology and Development

    October 12, 2024

    Defamation Against DSP Barau, Institutional: By Abba Anwar

    July 23, 2026

    From Enlightenment to Eclipse: Nigeria’s Democracy in an Age of Shadows: By Abbati Bako,psc,bsis,UK Alumnus

    July 19, 2026

    REBUILDING PUBLIC TRUST IN LEADERSHIP: THE NASIR IDRIS EXAMPLE IN KEBBI STATE: By Ibrahim A Jombali

    July 17, 2026

    Abdulaziz, the Arewa Media Summit, and Tinubu’s Renewed Hope Agenda – By Shehu Mustapha Chaji.

    July 12, 2026

    THE DANGER OF LEADLESS SOCIETIES AND THE NEED FOR RESPONSIBLE DEMOCRACY.

    May 16, 2026

    Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Dr. Umar Farouk Umar ya nada Sheikh Abdulkadir Jiyali a Matsayin Sarkin Takutahar Kasar Hausa.

    July 23, 2026

    KEYAMO, MUSAWA CONFIRMED AS SPEAKERS AT 9TH NATIONAL TOURISM TRANSPORTATION SUMMIT & EXPO 2026: By Ado Salisu 

    July 23, 2026

    NSSF President Joseph elected ISF Africa continental president.

    July 23, 2026

    Defamation Against DSP Barau, Institutional: By Abba Anwar

    July 23, 2026
  • HAUSA
    1. Ilimi
    2. Kasuwanci
    3. Labarai
    4. Lafiya
    5. Nishadi
    6. Siyasa
    7. Tsaro
    8. Wasanni
    9. View All

    Zaku iya tsayuwar Arfat a gidajen ku kamar yadda yazo a Hadisin Manzon Allah S.A.W – Imam Khalifa Sheikh Yusuf Ahmad Gabari

    May 24, 2026

    Alhassan Ado Doguwa ya bayyana ilimi a matsayin Kashi bayan cigaban Kowace Al’umma

    May 12, 2026

    Kwadaye da fushi nadaga cikin abubuwan dasuke jefa mutane cikin halaka. Farfesa Aminu Isma’il Sagagi.

    February 14, 2026

    Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu tace laifi ne dalibi ya boye matakin karatun da yake.

    February 8, 2026

    Mummunar Gobarar Kasuwar Singa: Anyi Asarar Biliyoyin Kudi Yayin da Gobarar ta Kone Shaguna sama da 1,000 ana gab da Shiga watan Ramadan.

    February 15, 2026

    Ramadan 2026: Farashin Zobo, Tsamiya, da Kayan Kamshi Ya Yi Tashi a Kasuwannin Kano.

    February 11, 2026

    Gobara ta tashi tareda Kone wasu Shaguna a Kasuwar Singa dake Kano a Najeriya

    November 10, 2025

    ’Yan Bindiga Sun Sace Mata 5 Ciki Har Da Masu Shayarwa A Kano Najeriya .

    November 10, 2025

    Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Dr. Umar Farouk Umar ya nada Sheikh Abdulkadir Jiyali a Matsayin Sarkin Takutahar Kasar Hausa.

    July 23, 2026

    Rt. Hon. Alhassan Ado Doguwa ya kudurin gaggawa ga Majalisar Wakilai ta Kasa domin ta Sahale a sake Gina Gadojin Yankin Yaryasa dake Karamar Hukumar Tudun Wada: Auwalu Ali Sufi

    July 10, 2026

    Jam’iyyar ADC a Kano tayi Watsi Da Kwamitin Riko na Naja’atu Muhammed, Ta Kuma Bayyana shi a Matsayin Haramtacce ne.

    July 7, 2026

    ADC ta rusa shugabancin jam’iyyar na Kano tare da kafa kwamitin riƙo.

    July 6, 2026

    Ana neman al’umar Annabi SAW su taimaka domin ceto rayuwar Hajiya Khadija da Sayen Magani. Domin karin bayani 08065164420 – 08031824749

    June 30, 2026

    Shugaba Tinubu ya sake bada Umarnin a Kara Mutum 20,000 Domin Daukar su aikin “Yan Sanda Kari akan 30,000 – Hon. Aliyu Wakilai Boya

    December 3, 2025

    Gwamnatin Tarayya zata karbi Asibitin Kansa da Gwamnatin Ganduje ta gina domin Mayar dashi karkashin kulawar AKTH – Hon. Kabiru Abubakar (Abba Bichi)

    November 23, 2025

    Gwamnatin Kano Ta Tabbatar Da Ɓullar Cutar Shan Inna

    October 30, 2025

    Shin Yaya kuke Kallon Sabon Shirin Film din “KADDARA” ko zai iya disashe farin jinin Shirin “LABARINA”???

    December 11, 2025

    Dawowar Jarumar Kanywood Nafisa Abdullahi Nigeria domin fara daukar Shirin “KADDARA”

    December 11, 2025

    Za’a Daura Auren Jaafar Muhammad Kabiru da Ruqayya Abubakar sai Kuma Nafisa Muhammad Kabiru da Zubairu Umar Ibrahim (Malan)

    October 27, 2025

    MAULUD: SHAHARARREN MAWAKIN NAN JAMILU JADDA GARKO YA SAKI SABUWAR WAKARSA MAI TAKEN “ANNABIN RAHAMA” A YAU JUMA’A

    September 12, 2025

    Halacci Gadon Bacci: Daga Hajiya Fatima Abdullahi Dala, APC Women leader Kano.

    July 10, 2026

    Jam’iyyar mu ba wata ƙungiya ce ta mutum daya ba – NDC.

    June 8, 2026

    “Kai ma ka taba zama yaro na a siyasa” — Ganduje ya mayar wa Kwankwaso martani

    May 29, 2026

    Matashin Dan Siyasa Hon. Musa Sani Indabo ya Mika Form din Takararsa na neman zama Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Wudil/Garko a NDC.

    May 19, 2026

    Wasu ‘Yan Bindiga Sun Yi Fashin Ragunan Layya A Kano.

    May 21, 2026

    DSS ta kama wata mata a Kano da ke safarar alburusai ga ƴan ta’adda a Katsina.

    April 2, 2026

    Rundunar yan sanda tace ta dakile harin lakurawa a jihar kebbi

    February 8, 2026

    Gwamnatin jihar Kogi ta rufe kasuwanni da tashoshin mota saboda matsalar tsaro.

    February 8, 2026

    Jami’ar bayero ta lashe gasar kwallon kwando ta jami’o’in yankin Arewa maso Yamma 

    February 8, 2026

    Ahmad Musa ya yi ritaya daga Super Eagles bayan shekaru 15 yana buga kwallo.

    December 17, 2025

    Ahmad Musa ya yi ritaya daga Super Eagles bayan shekaru 15 yana buga kwallo.

    December 17, 2025

    Yaya kuke ganin karawar da Super Eagle ta Nigeria zasuyi da Kasar Congo a yau lahadi domin samun damar shiga gasar cin kofin Duniya???

    November 16, 2025

    Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Dr. Umar Farouk Umar ya nada Sheikh Abdulkadir Jiyali a Matsayin Sarkin Takutahar Kasar Hausa.

    July 23, 2026

    Rt. Hon. Alhassan Ado Doguwa ya kudurin gaggawa ga Majalisar Wakilai ta Kasa domin ta Sahale a sake Gina Gadojin Yankin Yaryasa dake Karamar Hukumar Tudun Wada: Auwalu Ali Sufi

    July 10, 2026

    Halacci Gadon Bacci: Daga Hajiya Fatima Abdullahi Dala, APC Women leader Kano.

    July 10, 2026

    Jam’iyyar ADC a Kano tayi Watsi Da Kwamitin Riko na Naja’atu Muhammed, Ta Kuma Bayyana shi a Matsayin Haramtacce ne.

    July 7, 2026
ABKNEWS 24
Home » Bichi, HJRBDA da kudirin Tinubu na samar da abinci

Bichi, HJRBDA da kudirin Tinubu na samar da abinci

By ABK NEWSOctober 2, 2025 Agriculture 5 Mins Read
Share
Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Screenshot 20251001 124759 Google

.Daga Shehu Mustapha Chaji:

 

Yau kusan watanni bakwai da Engr. Rabiu Suleiman Bichi ya kama aiki a matsayin Shugaban Hukumar Kogunan Hadejia da Jama’are. Sun kama aiki tare da Hon. Musa Iliyasu Kwankwaso a matsayin Daraktan Kudi sai Alhaji Tijjani Isa a matsayin Daraktan tsare tsare sai Engr. Baffa Datti Abdulkadir a matsayin Daraktan Injiya sai Hajiya Zainab Gamawa a matsayin Daraktan harkokin noma. Ana rantsar dasu suka kama aiki a take dan aiwatar da kudirorin Hukumar daya hada da kula da albarkatun ruwa dake doran kasa dana karkashin kasa a jihohin Kano da Jigawa da Bauchi.

 

Babban nasarar da suka fara samu shine na yin abinda ya dace dan dakile hambaliyar ruwa dake janyo asarar rayuka da albarkatun gona da dukiyoyi na miliyoyin naira kusan kowane shekara.

Bisa jagorancin Engr Rabiu Suleiman Bichi gwarzon da baya gajiya da aiki ko dare ko rana. Ko a kwananan Gwamna Bala Muhammad na Jihar Bauchi yace ” munyi aiki tare da Rabiu lokacin da nake Ministan Abuja kuma yana cikin gwarazan Daraktoci a Hukumar FCDA a lokacin”. Duk yayin da aka zo wa Bichi da rahoton akwai matsala a magudanan ruwa ko Kogunan dake karkashin Hukumar Hadejia Jama’are a take yake bada umarnin aje a gyara. Ana kuma fara gyaran zaije wajen duk da irin yanayin wahalar zuwa ire iren wadannan wuraren musamman da damina. Engr Rabiu Suleiman Bichi da kansa ya kan hau babur ko kwale kwale da shiga chabi da tabo dan ya tabbatar anyi aikin. Wannan sadaukarwan ne dalilin dakile hambaliyar ruwa a jihohin Kano da Jigawa da Bauchi a wannan shekarar. Kuma kasancewar kofar sa kullum a bude yasa ma’aikatar Hukumar duk yayin da suka hango matsala zasu kira shi kai tsaye dan sanar dashi. Shi kuma a take ya umarci injiniyoyi suka garzaya wajen dan gyara.

 

Kudirorin Shugaba Tinubu na samar da abinci yayiwa Engr Bichi tasiri sosai. Hakan yasa yana cikin aiki ba dare ba rana domin wannan kudiri na Shugaba Tinubu ya zama ya tabbata domin ragargazan yunwa da samar da dubbin arziki.

 

Shugaba Tinubu ya bada umarnin gyara da kara girman Dama Damai har Sha shida a Jihar Kano ciki har da Dam din Tiga da Dam din Challawa Gorge da Dam din Kafin Chiri. Gyaran wadannan Dama Damai zai taimakawa Manoma fiye da dubu talatin su da iyalan su. Sannan za’a sami sabbin karin heka dubu hamsin dan noman rani. Manoma kuma zasu rinka noma sau uku a shekara. Kuma wannan gyaran da kara girman Dama Damai zai samar da sabbin ayyukan yi har dubu dari uku.

 

Bichi da tawagar sa a kullum suna aiki tukuru tsakanin jihohin Kano da Jigawa da Bauchi domin tabbatar da Manoma suna samun isashen ruwa dan bunkasa noman damina dana rani. Kuma sun kaddamar da yaki kan Ciyawar Kachala dake taimakawa wajen jawo ambaliya da hana Manoma samun isashen ruwa dan kulawa da shukokin su.

 

Wasu daga cikin ayyukan cigaba da Hukumar Hadejia Jama’are ta samu karkashin jagorancin Engr Rabiu Suleiman:

1) Bunkasa noman zamani da jawo Al’umma musamman Matasa su shiga harkan noma dan tabbatar da nasarar Shugaba Tinubu na samar da abinci.

 

2) Tsari da shirin baiwa Matasa dubu biyar horo a fannonin noman zamani musamman a fannin noman rani da kiwon zuma da noman a dakunan zamani. Burin Engr. Bichi ana samar da matasa da zasu zama hamshakan attajirai dubu biyar a jihohin Kano da Jigawa da Bauchi kusan kowane shekara.

 

3). Bunkasa noman rani ta hanyar kara heka da ake noma a yanzu daga heka dubu hamsin da hudu zuwa heka dubu dari biyu da arbain. Hakan zai kara bunkasa noman shinkafa daga tan dubu dari biyu da sha shida zuwa tan miliyan daya.

 

4). Samar da hanyoyin da za’a sami karin ruwa da kashi ashirin dan bunkasa noman rani.

 

5) Engr Rabiu Suleiman Bichi ya kasance ya aminta da da’awar Matar Shugaban Kasa Sanata Oluremi Tinubu na noma a kowane gida. Wannan kudirin nata zai taimaka wajen samar da abinci.

 

6) Manoma su rika noma har sau uku ko fiye a shekara a jihohin Kano da Jigawa da Bauchi.

 

7) Yanke Ciyawar Kachala ko wane lokaci a shekara da saka masana su kirkiro hanyar da za’a rika amfani da Ciyawar a matsayin makamashi a gidaje.

 

8) Kulawa da gyaran mugudanan Ruwa.

 

9) Daukan mataikai dan dakile hambaliyar ruwa da zaizayan kasa.

 

Hukumar Hadejia Jama’are karkashin jagorancin Engr Rabiu Suleiman Bichi sun dau alwashin gyara wuraren na musamman da aka tanade su dan tara ruwa domin noman rani. Wasu wuraren tara ruwa sunyi shekaru masu yawa a lalace ko ba’a amfani dasu. Ma’aikatar Hukumar Hadejia Jama’are suma suna cikin annashuwa domin sun sami Shugaba da zai farfado da inda suka kwashe shekaru suna aiki .

 

Muna amfani da wannan damar dan kira ga Engr. Rabiu Suleiman Bichi ya nemi mika rokon Kanawa ga Shugaba Tinubu ya sahale a samarwa Kano gidan ruwa na zamani kamar wanda akeyi a yanzu a Dutsen Jihar Jigawa da Abuja dan kawo karshen matsalar rashin ruwan amfanin yau da kullum a gidaje.

 

Saboda amincewa da girma da kima da Al’umma ke gani na Engr. Rabiu Suleiman Bichi mutane da dama sun zama Manoma a jihohin Kano da Jigawa da Bauchi wanda hakan zai bunkasa harkan noma.

 

Kudirin Shugaba Tinubu na samar da abinci zai zama gaske bisa jagorancin Engr Rabiu Suleiman Bichi a jihohin Kano da Jigawa da Bauchi.

 

Amb. Shehu Mustapha Chaji

Share. Facebook Twitter LinkedIn Email Telegram WhatsApp

Related Posts

HJRBDA, Bichi and 3rd Anniversary of Tinubu’s Renewed Hope Agenda on Food Security.

Kano Govt Intervenes After ‘The Historica Nigeria’ Exposes Alleged Tree Felling at ARTV.

Agriculture: Nigeria, Vietnam Sign Strategic Pact to Boost Cashew Trade, Technology Exchange

Gwamnati ta fara shirin tabbatar da ƙananan manoma sun amfana da sabbin taraktocin Belarus.

KANANAN HUKUMOMIN GWARZO DA KABO SUN BAYYANA KOKARIN SU A BIKIN NUNA AL’ADU DANA KASUWANCI WANDA AKE GUDANARWA YANZU HAKA NAN A JIHAR KANO.

The Bichi development Association tagged Fitilar Jama’ar Bichi reaffirmed its determination in fighting desertification in the local Government area.

Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Dr. Umar Farouk Umar ya nada Sheikh Abdulkadir Jiyali a Matsayin Sarkin Takutahar Kasar Hausa.

July 23, 2026

KEYAMO, MUSAWA CONFIRMED AS SPEAKERS AT 9TH NATIONAL TOURISM TRANSPORTATION SUMMIT & EXPO 2026: By Ado Salisu 

July 23, 2026

NSSF President Joseph elected ISF Africa continental president.

July 23, 2026
Advertisement
© 2026 ABKNEWS 24. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • Get In ToAhmad Musa ya yi ritaya daga Super Eagles bayan shekaru 15 yana buga kwallo.uch
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.