
Bazamubi mutumin da Idan yasamu dama zai fille mana kai ba – Abba Bichi
Ɗan majalisar Tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Bichi dake kano ya bayyana hakane yayin da shugabar matan jam’iyyar APC takai masa ziyara wato Hajiya Fatima Dala tare da sauran matan dake shugabannin kananan hukumomin Kano.
Daga ƙarshe Abba Bichi ya bawa Kowacce Mace shugaba miliyan 1 tare da alƙawarin cigaba da basu wani kaso duk wata kamar yadda Ganduje yake.

