
Shugaban kamfanin na NNPC Bashir Bayo Ojulari ya bayyana haka ne a Abuja yayin taron makamashi da ƙungiyar PENGASSAN ta shirya, inda ya jaddada cewa NNPC na ƙoƙari sosai domin tabbatar da dawowar matatun sun dawo aiki yadda ya kamata.
Kalaman na Ojulari na matsayin martani ga kalaman mamallakin matatar Dangote, Alhaji Aliko Dangote, wanda ya bayyana cewa ba lallai a iya farfado da matatun gwamnati ba.
Domin neman a saka muku talla ko bamu shawara sai a nememu ta hanyar tura mana sako a WhatsApp ta wannan lambar 09099222211 ko abknaisa100@yahoo.com

