Daga ranar da aka bawa pakistan matsayi yai ban kwana da duk wani mutum daya taba taimakonsa a rayuwa domin a gabana yace ya gode Allah daba Ganduje ne ko kungiyar izala suka sa akabashi matsayin ba.
“Adan haka maigirma kashim shetima kayi hattara da pakistan dan duk wanda zai Goya kare to yasan yadda zaiyi da bakinsa. a cewar Hon Shehu isah Driver Tshohon mashawarcin Ganduje akan harkar yada labarai”
Domin neman Karin bayani ko saka muku talla a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 08027324462


