
An nada Hussaini Ambo Indabawa a Matsayin Shugaban Kwamitin Yada Labarai da Hulda da ‘Yan Jaridu na kaddamar da cibiyarr Sheikh Muhammad Nasir Kabara Islamic Center Abuja.
A wata takarda Mai dauke dasa hannun Shugaban Darikar Qadiriyya na Africa Sheikh Karibullah Nasir Kabara yace anyi nadin ne bisa cancanta da kumabkwarewa akan harkokin yada Labarai.

