ABK NEWS24 MUNA TAYA MUSULMIN DUNIYA MURNAR ZAGAYOWAR WATAN DA AKA HAIFI ANNABI MUHAMMADU SAW. MAULUD

A madadin Jaridar ABK NEWS24 Muna taya al’umar Musulmin Duniya baki daya murnar zagayowar watan da aka haifi Annabi Muhammadu SAW.
Muna addu’ar Allah ya maimaita mana yasa ayi bukuwan murna da zagayowar wannan wata Mai albarka lafiya, Allah ya kara mana soyayyar Annabin rahama Allah ya samu a cikin ceton sa Ranar Alkiyoma ameeeeen bijahi sayyadul wara.
Domin neman Karin bayani ko saka muku talla sai a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 09099222211 ko abknaisa100@yahoo.com

