
Mallakar Muhalli babbar Rahma ce Mussamman Muhalli Me Nagarta,A don Haka Ina Kira ga Al’umar jihar Kano da kasa Baki daya Su garzayo Kamfanin da ya yi fice A bangaren Siye da siyar da filaye da Gidaje na Al-Ihsan Estate and Property Egency,Domin Mallakar Muhalli cikin Sauki, da Aminci.
Akwai Tsareren da kamfanin Ya zo mu ku da shi domin Saukakawa da samun Ingantaciyar Rayuwa a cikin Muhallanku,Muna da filaye 50 by 50, A Savanah Garden, Yana dauke Makarantu, Masallaci, da Manyan hanyoyi da magudanan ruwa,da Sauran kayan More rayuwa, Muna da filaye da Gidaje a gurare Mabanbanta.
Ziyarci Kamfanin Al-Ihsan Estate and property Egency a sabon ofishin mu da ke kan Titin Mariri a nan Birnin Kano ko ta lambar waya:09030376294,08063906228
FLAYER….
MUHALI YANA DA MUHIMMANCI
A GARE MU, A DON HAKA,SAMUN
DAMAR MALLAKAR INGANTACE MUHALI CIKIN AMINCI DA KWANCIYAR HANKALI ,YANA TATTATTARE DA MALLAKAR FILI,GIDA DA SAURAN MUHALLAI NA KASUWANCI,A KAMFANIN AL-IHSAN ESTATE AND PROPERTY EGENCY.
C.E.O Alhaji Shafi’u Adam Shu’aibu

