
A kokarinsa Na ganin ya tallafawa rayuwar matasa Hon. Hafiz Kawu ya samawa wasu Matasa Takarsun aikin a Ma’aikatun Gwamnatin Tarayya daban daban domin ingamta rayuwarsu.
JERIN SUNAYAN MUTUN 7 DA SUKA RABAUTA DA TAKARDAR DAUKIN AIKI A MATAKIN FEDERAL GOVERNMENT (OFFERS) SANADIN JAGORA COMRADE HAFIZU IBRAHIM KAWU OON, MNI
1- Abba Saleh Jili
2- Makama Jnr
3- Shamsu Ghali
4- Comrd Mujaheed daurawa
5- Saifullahi Gambo
6- Abdurrashid Danmalan
7- Nura Ahmad Garzali
Congratulations
Jagora Comrade Hafiz Kawu OON kai kuma Allah Yasakama Da Alheri Ya Biya Bukata Ameen.

