
Dr Hussaini Akilu Jarma Yakafa Tarihi A Karamar Hukumar Dala Domin kuwa Wannan Shine karo Na Farko Wanda Dan Wannan Karamar Hukumar Ya Samarda Fitilun Solar Wanda Adadin Yawansu Yakai Guda 500 Lokaci Guda Wanda Babban Abun Mamakin Shine Bashida Wata Executive Chair Saidai Yan Wannan Karamar Hukumar Mai Albarka ta Dala Sunaganin Cewa Hakan Yanada Alaka da Amininsa kuma Maigidansa Hon Abba Kabir Bichi
Hakika @Husain Jarma Tsohon SSA HIGH EDUC Yacika Jan Gwarzo kuma mai Kishin Yankinsa da Al’ummarsa Yan Dala Suna Godiya Haske Yazo

