Tsohon Gwamman Kano, kuma tsohon shugaban rikon Jam’iyyar APC na Ƙasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya jagoranci taron masu ruwa da tsaki na Jam’iyyar APC na yankin ƙaramar hukumar Danbatta a Gidansa dake Jihar Kano.