
Iyalan
Alh. Muhammad Kabiru Ibrahim Tsohon Kwamishinan ‘yan sanda Mairitaya
Na farincikin gayyatar ‘yan uwa da abokan arzuki zuwa daurin auren ‘ya ‘yansa
Wanda insha Allah zaayi kamar haka
Daurin aure Na farko…
Ango Jaafar Muhammad Kabiru da Amaryasa
Ruqayya Abubakar
Ranar 31th October. 2025
Da misalin karfe 1:30 Na rana Zaa daura auren ne a Masallacin Jumaa na Zaria Hotel Sokoto Road. Zaria.
Saikuma daurin auren na biyu
Amarya Nafisa Muhammad Kabiru da
Angonta Zubairu Umar Ibrahim (Malan)
Ranar 31th October. 2025
Lokaci 1:30 Na rana Za’a daura auren ne bayan sallar jumaa a Masallacin Jumaa na Marigayi Alh. Haruna Danja dake a Tudun Wada garin Zaria.
Allah ya bada ikon zuwa Amin
Sanarwa daga Yan uwa da abokan arzuki Na Kano

