
HJRBDA Zata cigaba da aikin gina Dam din Malikawa Garu wanda zai tara ruwa lita kimanin Miliyan biyu – Eng Rabiu Sulaimann Bichi.
Rabiu Suleiman Bichi yace Dam din mai tsawon mita 810 zai iya tara ruwan da za’ayi noman rani dashi na Hekta dubu shida (6,000 hecters).
Ya bukaci mutanen yankin su cigaba da bada hadin kai da goyon baya domin kamar yadda yace idan and kammala aikin sune zasufi kowa cin gajiyar aikin.


1 Comment
Good