
Allah Ya yiwa Alh. Aliyu Abubakar Getso Rasuwa, kafin rasuwar tasa kuma shine Sakataren Kungiyar APEX kuma tsohon Ma’aikacin gidajen radiyo kano tsohon ma’aikacin gidan Freedom Radiyo da sauransu
An yi jana’izarsa da safiyar Yau Lahadi a unguwar janbulo layin Ajasa dake birnin Kano.
Allah ya gafarta masa Allah ya bawa iyalansa da abokanan aikinsa hakurin rabuwa da dattijon arziki! Annabi yasan da zuwansa ameen

