Daga Abubakar DK
Tsohon Mataimakin Gwamnan Kano kuma Shugaban Hukumar Gudanarwa na bankin bada lamunin gina gidaje na tarayyar Najeriya (FMBN), Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya kai ziyara ta musamman ga Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa Prof Nentawe Yilwatda, a hedikwatar Jam’iyyar APCn dake birnin tarayya Abuja, ayammacin ranar Laraba.
Domin neman Karin bayani ko saka muku talla sai a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 08027324462 ko a abknaisa100@yahoo.com

