Hon. Farouk Sabo Bakin Zuwa
JAGORAN JAM’IYAR APC NA KARAMAR HUKUMAR BIRNIN KANO YAYI WATA GANAWA DA “YAN JAM’IYAR PDP

Jigo a Jam’iyyar APC ta jihar kano Hon Dr Mukhtar Ishaq Yakasai Jagoran siyasar ƙaramar hukumar birni da kewaye ya tattauna da ‘yan Jam’iyyar PDP na ƙaramar hukumar Gwale, karƙashin Alhaji Muhammad Rabi’u (Dalladi Dandago) a ofishinsa dake Murtala Muhammad way dake Kano
Domin neman Karin bayani ko saka muku talla sai a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 09099222211 ko abknaisa100@yahoo.com

