
1. Akwai yiwuwar ayyana fita daga NNPP gobe.
2. Akwai ƙishin-ƙishin cewa zai iya sauƙe kwamishinoni bayan council meeting gobe a Abuja
2. Ranar Litinin ko Talata zai je shalkwatar jam’iyar APC ta ƙasa ya gana da mambobin NWC.
3. Za a ƙaddamar da APC e-membership registration a Coronation
.mun dakko daga shafin Daily Nigeria Hausa

