
“Yabon gwani ya zama dole ina amfani da wannan dama wajan jinjina ga Baffa Babba Dan Agundi, duba da yadda yake amfani da damar da Allah ya bashi wajan kyautatawa ‘ya’yan Jam’iyar APCn Kano, musamman bangaren mata .Muna matukar godiya a gareka tabbas shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ajiye kwarya a gurbinta”
Hajiya Fatima Abdullahi Dala Shugabar Matan Jam’iyyar APCn Kano

