

“Idan da kunya gwamnan Kano ba shi da bakin magana a kan biyan hakkin Kansiloli, kamata ya yi ya roke su su taya shi neman gafarar Allah sakamakon rushe shagunan ‘yan kasuwa, wanda sanadin haka dubban mutane da yawa sun mutu wasu sun haukace wasu cutar barin jiki. Bahaushe ya ce idan maye ya manta uwar da ba za ta manta ba Kanawa sunanan suna jiranka 2027”
~Shugabar Matan Jam’iyyar APC’n jihar Kano Hajiya Fatima Abdullahi Dala

